Shahararren mawakin Hausar nan me rera wakokin barkwanci wato Sani Liya Liya ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Mahaukaciya”.
Sani Liya Liya dai dan asalin jihar Gombe ne kuma ya shahara gurin yin wakokin barkwanci.
Wakokinsa ne kamfanin 3SP dake garin Jos ke maidawa a faifan bidiyo wanda Yamu Baba da Zainab Sambisa ke hawa a karkashin jagoranci Director Abubakar S. Shehu.
Cardiff University Vice-Chancellor’s International Scholarships 2023
MUSIC : farfesan waka – Barema ft Alan waka x Yahaya Makaho
Saurari wannan waka mai suna “Mai Aljana 1″ yadda bidiyon yayi barkwanci sosai.