Albishirin ku ma’aibota sauraren wakokin Hausa a yau munzo muku da wakar matashin yaro.
Nasan kuna san sanin waye to sani Ahmad ne wanda yayi fice wajen wakokin soyaya da nishadi.
Google PageRank Explained for SEO Beginners
Samsung Galaxy Z Fold 5 leak shows bad news for the foldable
Sani Ahmad ya fitar da wannan waka mai suna “Rabo” wanda tayi dadi sosai.
Sai kuyi amfani da alamar Download da ke kasa domin saukar da wakar.