MUSIC: Sani Ahmad – Muradin Rai | Etimes247.com
Music

MUSIC: Sani Ahmad – Muradin Rai

Sani Ahmad – Muradin Rai

Albishirin ku ma’aibota sauraren wakokin Hausa a yau munzo muku da wakar matashin yaro.

Nasan kuna san sanin waye to sani Ahmad ne wanda yayi fice wajen wakokin soyaya da nishadi.

Sani Ahmad ya fitar da wannan waka mai suna “Muradin Rai” wanda tayi dadi sosai.

Sai kuyi amfani da alamar Download  da ke kasa domin saukar da wakar.

DOWNLOAD MP3

Related posts

Yamaha 2017 MotoGP bike launched with Rossi and Vinales

Etimes Team

MUSIC : Isah Ayagi – Ma’ajin Sirri

Etimes Team

MUSIC: Hairat Abdullahi – Masoyi Mp3 Download

Etimes Team
0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
guest
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy
0
Would love your thoughts, please comment.x
()
x