Albishirun ku ma’abota sauraren walokik salim smart a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai taken ‘Ya Rasulullah’.
Salim Smart yayi fice wajen wakoin soyayya a wannan karo yayiwa fiyayyen halitta annabi Muhammad s.a.w.
A wannan wata da dama mutane suna rera wakoki da bege saboda bukin ranar mauladi to shima ba’a barsa a baya ba sai kuyi amfani da download mp3 da ke kasa.