Wani fitaccen mawaki a jihar kano ya fitar da sabuwa wakarsa mai suna Gawuna Garo sun fadi.
Wakar tayi kaurin suna sosai wanda a kafar sada zumunta a YouTube.
MUSIC : Nazifi Asnanic – Kidan Amana Abba Gida Gida
MUSIC: Ali Jita ft Ado Gwanja – Abba Gida Gida
Kosan waka yayi wakar ne domin taya murna ga Abba Gida Gida da yan kwankwasiyya.
Zaku iya amfani da link da ke kasa domin saukar da wannan waka.