Sabuwar wakar Binerh mai suna ” Nanaye ” to kuna ina masoya ga wata sabuwar mawakiya da muke gabatarmuku da ita a wannan shafin domin jin dadinku.
Mawakiya Binerh ta kasance tana harkar saloon da makeup sai tace bara ta dana waka.
Gadai wakar tata.
Watch
Audio