Sabuwar wakar Ali Jita tare da Ado Gwanja mai suna ” Abba Gida Gida ” kuna ina masoya abba gida gida ko ince yan kwankwasiyya kuzo kuji sabuwa daga bakin Su Jitan Waka da Mawakin mata.
BAZA SU IYA BA, MUJE GABA DODO KWANKWASO
BAZA SU IYA BA, MUJE GABA DODO KWANKWASO
Ayi saurare lpy.