MUSIC : Alan Waka – Ta’aziyya Sarkin Dutse | Etimes247.com
Music

MUSIC : Alan Waka – Ta’aziyya Sarkin Dutse

output onlinejpgtools 56

Fitaccen mawakin nan Aminu Abubakar ladan alan waka wanda yayi fice sosai wajen waƙoƙin Ta’aziyya, Sarauta da kuma na siyasa.

Mai martaba sarkin dutse mutum ne mai jama’a wanda ya samu duban mutane da sunkaje sallah jana’izarsa.

MUSIC : Alan Waka – Ta’aziyya Sarkin Dutse 11

Mutanen arewacin Nigeriya da ma na nahiyar Afrika sunyi juyayi da bakin cikin rashin wannan bawan Allah.

Wannan wakar yabo bayan fakuwa lamido fombina sarkin dutse da alan waka yayi.

MUSIC: Nura M Inuwa-Gidan Sarauta

MUSIC: Lisa Li Ft Ishmael and Charmza the DJ-Ngawe

G-5 govs fighting guerilla warfare – Wike on prefered presidential candidate

A madadin CEO hausaloaded.com da maziyarta wannan shafi muna mika taaziyyar zuwa ga iyalensa da duk al’umma baki daya.

DOWNLOAD NOW

Related posts

MUSIC: Bash Neh Pha – Up 9ja Mp3 Download

Etimes Team

MUSIC: Korede Bello Ft. Mr Eazi – Jejely

Etimes Team

MUSIC: Timaya – Sweet Us Mp3 Download

Etimes Team

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

0
Would love your thoughts, please comment.x
()
x