Abdul D One ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “zo kiji“. Gaskiya zanso ace masoya wannan mawaki wadanda suke da iyalina yakamata ace sun saurari wannan waka saboda ta bada ma’ana matuka.
Zo kiji waka ce ta masoya wanda zakuji yadda fasihin mawakin yayi baitoci sosai masu gamsarwa.
Abdul D One mawaki ne da yayi fice a wajen wakokin soyayya.
New Zealand Jobs for Foreigners: A Comprehensive Guide
Top 10 Fully-Funded Scholarships for International Students in Belgium for 2023
Zaka iya sauraran wannan waka kuma saukarwa a wayoyinku.